skip to main | skip to sidebar

Taskar Gidan Dabino

Taskar al'amurran yau da kullum da suka shafi marubuta kagaggun labaran Hausa da wakoki daga Kano, Nijeriya, da sauran sassa na duniya. Sannan da tarihin rayuwar marubuta da hotunansu. Har ila yau akwai mukalu, ko kasidu da aka gabatar a tarukan kara wa juna sani. Don haka wannan taska za ta zama hatsin bara a kan al'amuran da suka shafi rubuce-rubuce cikin harshen Hausa.

Wednesday, October 8, 2014


Posted by Ado Ahmad Gidan Dabino at 7:17 AM

No comments:

Post a Comment

Newer Post Older Post Home
View mobile version
Subscribe to: Post Comments (Atom)

2014 Nigeria MON

Locations of visitors to this page

Ado Ahmad Gidan Dabino MON

Ado Ahmad Gidan Dabino MON

About Me

Ado Ahmad Gidan Dabino
Is one of the most prolific Hausa novelists in northern Nigeria. His efforts have revolutionized the reading habits of the Hausas in recent time. He wrote so many Hausa novels, dramas and poetry. He published over ten Hausa novels among which, two were translated into English. The Soul of My Heart (In Da So Da Kauna-translation) Nemesis (Masoyan Zamani-translation). An award winning writer who won the 1st priz position, 2009 Engineer Mohammed Bashir Karaye Prize in Hausa Literature (Play Category). Ado is a prominent contributor of articles to daily newspapers/magazines and presented a great number of papers in a seminars and workshops, national and international. He was the first Vice President and one of the founders of ANA Kano. Publisher, film producer, director and journalist. Presently, he is the Chairman/CEO of Gidan Dabino Inter Nig. Ltd. And he was a Former Chairman Association of Nigerian Authors, (ANA) Kano State Branch and currently he serves as a Caretaker Chairman, Kano State Filmmakers Association. Also he is a member, Motion Picture Practitioner’s Association of Nigeria, (MOPPAN) and Association for Promoting Nigerian Languages and Culture.
View my complete profile

Sauran Wuraren Ziyara

  • African Public Poet
  • Bahaushe Mai Ban Haushi! (Ibrahim Sheme)
  • http://fagenmarubuta.blogspot.com
  • http://katrinschulze.blogspot.com/
  • http://tagarduniya.blogspot.com
  • Jerin Kagaggun Labaran Hausa (Graham Furniss)
  • Mawakan Hausa (Sagir Adabin Hausa)
  • Nishadin Hululu (Abdalla Uba Adamu)
  • Research Blog na Katrin-Germany
  • Sha'irai (Muhammad Fatuhu Mustapher)
  • Tarihin Kagaggun Labaran Hausa (Graham Furniss)
  • Turakar Carmen McCain

Blog Archive

  • ►  2015 (5)
    • ►  August (4)
    • ►  July (1)
  • ▼  2014 (4)
    • ▼  October (4)
      • l'm pleased to inform you that Nigeria has besto...
  • ►  2010 (4)
    • ►  June (1)
    • ►  March (2)
    • ►  February (1)
  • ►  2009 (1)
    • ►  October (1)
  • ►  2008 (8)
    • ►  December (1)
    • ►  September (3)
    • ►  August (3)
    • ►  January (1)
  • ►  2007 (14)
    • ►  November (1)
    • ►  June (8)
    • ►  May (5)
 

lokacin mika kyauta ga wanda ya koyar da mu

lokacin mika kyauta ga wanda ya koyar da mu

ABUJA 20011

ABUJA 20011
Taron sanin makama na kwana 6 na marubuta fim, wanda ofishn jakadancin Amurka a Nijeriya ya shirya

Jakadan kasar Amurka Nijeriya Mr Terence McCulley tare da mahalarta taron sanin makamar aikin rubuta labarin fim a Abuja




Kano Emir's Palace

Kano Emir's Palace
Shugaban kamfanin Gidan Dabino International, Ado Ahmad Gidan Dabino ne yake yi gabatar da Khalid Imam marubutun littafin THE SONG OF SANKANO ga mai martaba Sarkin Kano Alhaji Dr. Ado Bayero CFR ,LL.D, JP, a fadarsa, likacin da marubucin ya ziyarci fadar a ranar 27 ga watan Satumba, 2010.

Kano Emir's Palace, 2010

Kano Emir's Palace, 2010

Kano Emir's palace, 2010

Kano Emir's palace, 2010
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Dr. Ado Bayero CFR ,LL.D, JP, a fadarsa, ya karbi littattafan Taskar Tatsuniyoyi na 1 zuwa 14 na Dr. Bukar Usman, OON, wadanda kamfanin Gidan Dabino suka buga, Shugaban kamfanin Ado Ahmad Gidan Dabino ne yake yi wa Sarki bayani game da littattafan, ranarr 27 ga watan Satumba, 2010.

TELFORD, 2010

TELFORD, 2010


BIRMINGHAM, 2010

BIRMINGHAM, 2010

LONDON, 2010

LONDON, 2010
Wasu masu daukar hoto a harabar gidan sarauniyar Ingila muna musayar adireshin e-mail, bayan sun dauki hotona saboda kayan da nake sanye da su.

Wasu daga cikin ma'aikatan sashen na BBC London, a zaune, daga dama Aishatu Musa da Jamila Tangaza, shugabar sashen. A tsaye daga dama Mansur Liman da Ado Ahmad Gidan Dabinod da kuma Sulaiman Ibrahim Katsina

Wasu daga cikin ma'aikatan BBC, daga gaba Suwaiba Ahmad a zaune, a tsaye daga dama Ahmad Abba Abdullahi da Sulaimanu Ibrahim Katsina da kuma Ado Ahmad Gidan Dabino

Makarantar koyar da wasan kwaikwayo ta London

Lokacin da nake mika kyautar littattafan da Kamfani Gidan Dabino suka buga ga Farfesa Graham Furniss, a jami'ar SOAS, London

Lokacin da nake mika kyautar littattafan da kamfanin Gidan Dabino suka buga ga Farfesa Philips Jagger, a jami'ar SOAS

Masu kallon fim din SANDAR KIWO a jami'ar SOAS d ke London, a gaba daga dama Barau na Chedi, wato William Burgess, tsohon shugaban sashen Hausa na BBC London da Ado Ahmad Gidan Dabino da Jamila Tangaza, shugabar Sashen Hausa na BBC da Farfesa Philips Jagger da Jamilu Mustapha Chedi da Ibrahim Abdullahi, Kano da Katrin Schulze da kuma saura masu kallo.


Masa kallon fim din SANDAR KIWO a jami'ar SOAS

Gidan ajiye kayan tarihi na London

A cikin National Theatre ta London

Babban masallacin London bayan an idar da sallar juma'a

Agogon da ke ginin majalisar kasa

Fadar Alexander

Dandalin shakatawa na Trafalger Square

Titin tafiya gidan sarauniyar Ingila

Kofar shiga gidan rediyon BBC London da ke Bush House

A tower bridge,

OXFORD, 2010

OXFORD, 2010
Ado Ahmad tare da Mary Jay sakatariyar gasar marubuta ta Noma 'Noma Award for Publishing in Africa' a garin Oxfodr

Kantin sayar da littattafai da ya fi dadewa a Oxford wato Blackwell wanda aka kafa a shekarar 1879

DUTSE-JIGAWA, 2010

DUTSE-JIGAWA, 2010
Lokacin gabatar da takarda mai taken: Matakan Rubuta Kagaggun Littattafai a Harshen Hausa, a garin Dutse Jihar Jigawa

TASKAR TATSUNIYOYI

TASKAR TATSUNIYOYI
Littattafan Taskar Tatsuniyoyi wadanda Dr. Bukar Usman, OON, ya rubuta guda goma sha hudu, don bunkasa harshen Hausa da ilmantarwa da kuma nishadantarwa

Waziri Amadu da Magawata Danburgami da Ado Ahmad lokacin da ake rubuta rahoton ziyarar da muka yi a kamfanin Arti Grafiche a Pomezia da ke kasar Italy

PARIS 2009

PARIS 2009
Ado Ahma a kofar ofishin OIF wadanda suka shirya kuma suka dauki nauyin wannan tafiya zuwa Paris da Italy

Ado Ahmad a filin jirgin saman Paris

Ado Ahmad a wajen Dogon karfen TOUR ELFFEL da ke birnin PARIS

ROME-ITALY, 2009

ROME-ITALY, 2009
Ado Ahmad Waziri Amadu da Umar Alzumma da Magawata Danburgami a fadar Batikin da ke birnin Rome kasar Italiya

ROME-ITALY, 2009

ROME-ITALY, 2009
Alkabeer, direban kamfanin wallafa na Arti Grafiche , Italy da Ado Ahmad a fadar Batikan Rome, Italy

Ado Ahmad a fadar Batikan Rome, Italy

Ado Ahmad da Waziri Amadu da Umar Alzumma a kamfanin wallafa na Arti Grafiche, da muka kai ziyarar kullu hulladar kasuwanci a Pomezia da ke kasar Italy


Wasu daga cikin shugabannin kamfanin Art Grafiche lokacin cin abincin rana tare da mu a otel da muka sauka mai suna ENAE da ke Pomezia a kasar Italy

ADDIS ABABA-ETHIOPIA, 2009

ADDIS ABABA-ETHIOPIA, 2009
Mahalarta taron UNESCO (UIL da BREDA) daga kasashe goma sha shida daga sassan duniya, a dakin taro na majalisar dinkin duniya da ke Addis Ababa, Itofiya

Mahalarta taron a wajen dakin taro na UN

ADDIS ABABA-ETHIOPIA, 2009

ADDIS ABABA-ETHIOPIA, 2009
Wasu daga cikin mahalarta taro daga kasashen Mali da Jamus da Indiya da Nijeriya da Kenya da kuma Gambiya, tare da Daraktan Unesco -UIL (a tsakiya).

Jami'ar Tsare-tsare ta UNESCO UIL Hamburg, Farfesa Hassana Alidou tare da wasu mahalarta taron

Wani sashe na mahalarta taron UNESCO

SABON LITTAFIN WASAN KWAIKWAYO

SABON LITTAFIN WASAN KWAIKWAYO
Littafin wasan kwaikwayo wanda aka fara rubutawa tun cikin shekarar 2004 sai bana aka kammala.

Hamburg 2008

Hamburg 2008
Wasu daga cikin daliban da ke koyon harshen Hausa a jami'ar Hamburg, tare da wasu daga cikin malamansu, wadanda na gabatarwa da takardata ranar 3/12/2008

Frankfurt 2008

Frankfurt 2008
Wasu daga cikin daliban Hausa da suke Jami'ar Frunkfurt, sun shirya cin abincin dare don yin bankwana da wani dalibin da ya gama karatu.

SABON FIM DIN KAMFANIN GIDAN DABINO INTERNATIONAL

SABON FIM DIN KAMFANIN GIDAN DABINO INTERNATIONAL
Fastar wani fim da kamfanin Gidan Dabino suka shirya a shekarar 2009 tare da tallafin British Council da DFID da kuma SJG, fim din da yake magana a kan kare hakkokin matan Arewa a shari'ar musulunci. Fim din an yi shi da harshen Hausa, an kum yi masa fassara da Turanci da Faransanci don masu kallon da ba su jin Hausa.

wani mahalarcin taro daga tailan da Adao Ahmad da wata 'yar kasar Uganda da Farfesa Nikolay A. Samoylov daga jami'ar Saint-Perterburg ta kasar Rasha

Dr. Daniela Meroll ta jamai'ar Netherlands da Ado Ahmad da Farfesa Dr. Mechthild Reh, ta jami'ar Hamburg

BONN 2008

BONN 2008
Wasu daga cikin ma'aikatan sashen Hausa na Rediyon Jamus

Gidan tarihi na garin Frankfurt

Gidan fitaccen marubucin kasar Jamus mai suna Goethe da aka mayar gidan tarihi a Frankfurt

FRANKFURT, 2008

FRANKFURT, 2008
Babbar hedikwatar bankin kasashen ero da ke Frankfurt, Kasar Jamus

Bamako 2006

Bamako 2006
Ado Gidan Dabino da ga Nijeriya da Dr. Garba Malam Maman daga Nijar tare da wakilan UNESCO a wajen taron marubuta da mawallafa cikin harsunan Afrika, a Bamaka, Mali

Kano 2008

Kano 2008
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Injiniya Abdullahi T. M. Gwarzo tare da shugabanin kungiyar marubuta ta Nijeriya (ANA) na kasa da kuma jihohin Kano da Katsina da Zamfara da Sokoto, da kuma shugabannin kungiyoyin HAWAN da HAF da BAF da ke Kano, a lokacin da suka kai masa ziyara a ofishinsa da ke Kano

Maradi 2008

Maradi 2008
Fulani suna wakokin na gargajiya a daren wasannin da aka shirya don marubuta da Manazartan Nijeriya da Nijar, a tare da su Ado Gidan Dabino ne

Kano 2008

Kano 2008
Shugaban Kungiyar Marubuta ta Nijeriya (ANA) Dr. Wale tare da shugaban ANA na jihar Kano Ado Ahmad Gidan Dabino, suke zantawa jim kadan bayan an fito daga ziyarar da aka kai wa mataimakin gwamnan jihar Kano game da rikicin marubuta da hukumar tace fasaha ta jihar Kano

Yamai 2006

Yamai 2006
Taron marubutan Nijeriya da Nijar, na shekara ta 2006 a garin Yamai. Marubutan sun kai ziyara ofishin jakadanci Nijeriya da ke Nijar, An dauki hoton tare da jakadan Nijeriya a jamhuriyar Nijar

MARADI 2008

MARADI 2008
Taron marubuta da manazartan Nijeriya da Nijar a jihar Maradi ta Kasar Nijar, 2008
  • http://marubutanhausa.blogspot.com

Radio Freedom Kano, 2008

Radio Freedom Kano, 2008
Shugaban Sashin Hausa Na Rediyo Jamus Thomas Mosch da Zainab Muhammad Abubakar da Ado Ahmad Gidan Dabino tare da wasu daga cikin Matasan da Suka Gabatar da Wasan 'Ji Ka Karu' na Rediyo Jamus, a Gidan Rediyo Freedom Kano-Nijeriya

Kano 2008

Kano 2008
taron marubuta da Daraktan Hukumar Tace Finafinai da Dab'i na Kano

Kano 2008

Kano 2008
Darakta da jami'an Hukumar Tace Finafinai ta Kano, a taron marubuta da Hukumar, a Kano

Cotonou-Benin, 2007

Cotonou-Benin, 2007
Ministar ilmi tare da mahalarta taro suna zagaya kantin sayar da littattafai na Kwatano

Mahalarta taro a kantin sayar da littattafai, Kwatano

wani sashi na mahalarta taron OIF a Cotonou

mahalarta taro: Tunda daga Cotonou da Bako Malllam Abdou da Alhaji Kinnama daga Gashingo, Nijar

Mahalarta taron mawallafa na Afrika wanda OIF ta shirya a Kwatano: Alhaji Kinnama daga kamfanin Gashingo Nijar, da Ado Ahmad Kamfanin Gidan Dabino da Magawata Danburgami, kamfani Buco, Nijar da kuma Sadik Murtala Mansur daga Gidan Dabino, Njieriya

Mahalarta taro tare da ministar ilmi ta kasar Benin, sun kai ziyara wasu daga cikin kamfanonin wallafa da dab'ina birnin Kwatano

Mahalarta taron OIF daga kasashe takwas, Dr. Malam Garba daga kasar Nijar yana yi musu jawabi

2007 Niamey

2007 Niamey
Khady Sall wakiliyar Unesco da Farfesa Hassanatou Alidou mai ba da shawara ga Unesco da Madam Awa Ka daga Senegal

Dr. Mallam Garba Maman, shugaban kamfanin Gashingo da wakilin Aclan daga Mali da Alasan Abdu marubucin Zabarmanci da Bubakar Hama Bedi marubucin Fullanci

Dr. Garba Kawu marubucin Fulfulde da Ado Ahmad Shugaban kamfanin Gidan Dabino da Dr. Yusuf Adamu marubucin Hausa, a taron mawallafa da marubuta cikin harsunan Afrika

Mahalarta taron marubuta da mawallafa na Afrika: Amadou Waziri, wakilin OIF da Mr. Samba shugaban kamfanin Edis, Mali tare da marubutansa

Daga dama zuwa hagu, Waziri daga kasar Faransa da Dr. Mallam Garba daga Nijar da Ado Ahmad kuma Dr. Yusuf Adamu daga Nijeriya, a taron marubuta da mawallafa na Afrika wanda Unesco ta shirya a Yamai ta kasar Nijar

Bamako Mali, 2006

Bamako Mali, 2006
Ado Ahmad Gidan Dabino tare da Dr. Mallam Maman Garba Shugaban Kamfanin Gashingo, Yamai, Nijar, a wajen taron mawallafa da marubuta na Afrika, wanda Unesco ta shirya