Saturday, May 26, 2007

Assalamu Alaikum Wa Rahmatallahi Ta'ala Wa Barakatuhu.

Jama'a barkanku da zuwa wannan Taska ta Gidan Dabino, a inda ni, Ado Ahmad Gidan Dabino, marubucin littattafan Hausa, nake kawo muku labarai game da al'amuran da suka shafi marubutan Hausa a Kano, Nijeriya da kuma sauran sassan duniya. Sannan da tarihin marubuta da hotunansu da kuma mukalu ko kasidu da aka gabatar a kan lamura mabambanta cikin harshen Hausa. Allah Ya yi mana jagora, Amin.

No comments: