Sunday, May 27, 2007

Wadannan su ne wadansu daga cikin matattun mujallu da jaridun Hausa da a ka yi ambaliyarsu wadansu shekaru da su ka wuce. Akwai makala da zan buga a wannan Turakar domin bayar da tarihin yadda su ka kasance. Amma yanzu dai ga hotunan bangon wadanda a ka samu.
A lura, wadansu daga cikinsu na da rai -- kamar mujallar FIM, wacce bata taba gaza fitowa ba a cikin shekaru 8 din da aka kafa ta.

No comments: